1 Tarihi 21:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai Dawuda ya ce wa Allah, “Na yi zunubi ƙwarai saboda abin nan da na aikata. Amma ina roƙonka ka gafarta mini laifina, gama na yi aikin wauta ƙwarai da gaske.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sai Dawuda ya ce wa Allah, “Na yi zunubi ƙwarai ta wurin yin wannan. Yanzu, na roƙe ka, ka ɗauke laifin bawanka. Na yi wauta sosai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |