1 Tarihi 21:20 - Littafi Mai Tsarki20 Arauna yana cikin sussukar alkama, sai ya waiwaya ya ga mala'ika. 'Ya'yansa maza su huɗu kuwa, waɗanda suke tare da shi suka ɓuya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Yayinda Ornan yake sussukar alkama, sai ya juya ya ga mala’ika; ’ya’yansa maza guda huɗu da suke tare da shi suka ɓuya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |