1 Tarihi 21:18 - Littafi Mai Tsarki18 Mala'ikan Ubangiji ya umarci Gad ya faɗa wa Dawuda ya haura, ya gina wa Ubangiji bagade a masussukar Arauna Bayebuse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’an nan mala’ikan Ubangiji ya umarci Gad yă faɗa wa Dawuda yă haura yă gina bagade wa Ubangiji a masussukar Ornan mutumin Yebus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |