1 Tarihi 21:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Je ka ka faɗa wa Dawuda, ka ce, ‘Ubangiji yana so ka zaɓi ɗaya daga cikin abu uku, wanda zai yi maka.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Tafi ka faɗa wa Dawuda, ‘Ga abin da Ubangiji ya ce ina ba ka abubuwa uku. Ka zaɓi ɗaya daga cikinsu don in aikata a kanka.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |