1 Tarihi 20:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sa'ad da ya yi wa mutanen Isra'ila ba'a, sai Jonatan ɗan Shimeya, wato ɗan'uwan Dawuda, ya kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’ad da ya yi wa Isra’ila ba’a, sai Yonatan ɗan Shimeya, ɗan’uwan Dawuda ya kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |