8 Etan yana da ɗa guda ɗaya, shi ne Azariya.
8 Ɗan Etan shi ne, Azariya.
Karmi shi ne mahaifin Akan wanda ya jawo wa Isra'ila wahala a kan abin da aka haramta.
'Ya'yan Hesruna, maza, waɗanda aka haifa masa, su ne Yerameyel, da Arama, da kuma Kalibu.