48 Ma'aka, ƙwarƙwarar Kalibu, ta haifi Sheber da Tirhana.
48 Ma’aka ƙwarƙwarar Kaleb ita ce mahaifiyar Sheber da Tirhana.
Efra ƙwarƙwarar Kalibu, ta haifi Haran, da Moza, da Gazez. Haran shi ne mahaifin Gazez.
Banda haka, ƙwarƙwararsa, mai suna Reyuma, ta haifi Teba, da Gaham, da Tahash, da Ma'aka.
'Ya'yan Yadai, maza, su ne Regem, da Yotam, da Geshan, da Felet, da Efa, da Sha'af.
Ta kuma haifi Sha'af mahaifin Madmanna, da Shewa mahaifin Makbena, da mahaifin Gibeya. 'Yar Kalibu ita ce Aksa.