43 'Ya'yan Hebron, maza, su ne Kora, da Taffuwa, da Rekem, da Shema.
43 ’Ya’yan Hebron maza su ne, Kora, Taffuwa, Rekem da Shema.
Ɗan Kalibu, ɗan'uwan Yerameyel, shi ne Mesha ɗan farinsa wanda ya haifi Zif. Zif ya haifi Maresha wanda ya haifi Hebron.
Shema shi ne mahaifin Raham wanda ya kafa Yorkeyam. Rekem kuwa shi ne mahaifin Shammai.
da Zanowa, da En-ganim, da Taffuwa, da Enayim,