41 Shallum shi ne mahaifin Yekamiya, Yekamiya shi ne mahaifin Elishama.
41 Shallum shi ne mahaifin Yekamiya, Yekamiya kuma shi ne mahaifin Elishama.
Eleyasa shi ne mahaifin Sisamai, Sisamai shi ne mahaifin Shallum.
Ɗan Kalibu, ɗan'uwan Yerameyel, shi ne Mesha ɗan farinsa wanda ya haifi Zif. Zif ya haifi Maresha wanda ya haifi Hebron.