40 Eleyasa shi ne mahaifin Sisamai, Sisamai shi ne mahaifin Shallum.
40 Eleyasa shi ne mahaifin Sismai, Sismai shi ne mahaifin Shallum
Azariya shi ne mahaifin Helez, Helez shi ne mahaifin Eleyasa.
Shallum shi ne mahaifin Yekamiya, Yekamiya shi ne mahaifin Elishama.