38 Obida shi ne mahaifin Yehu, Yehu kuma shi ne mahaifin Azariya.
38 Obed shi ne mahaifin Yehu, Yehu shi ne mahaifin Azariya,
Zabad kuwa shi ne mahaifin Eflal, Eflal shi ne ya haifi Obida.
Azariya shi ne mahaifin Helez, Helez shi ne mahaifin Eleyasa.