37 Zabad kuwa shi ne mahaifin Eflal, Eflal shi ne ya haifi Obida.
37 Zabad shi ne mahaifin Eflal, Eflal shi ne mahaifin Obed,
Attai shi ne mahaifin Natan, Natan kuma shi ne mahaifin Zabad.
Obida shi ne mahaifin Yehu, Yehu kuma shi ne mahaifin Azariya.