36 Attai shi ne mahaifin Natan, Natan kuma shi ne mahaifin Zabad.
36 Attai shi ne mahaifin Natan, Natan shi ne mahaifin Zabad,
Sai Sheshan ya aurar wa Yarha baransa da 'yarsa, ita kuwa ta haifar masa Attai.
Zabad kuwa shi ne mahaifin Eflal, Eflal shi ne ya haifi Obida.