33 'Ya'yan Jonatan su ne Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.
33 ’Ya’yan Yonatan maza su ne, Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.
'Ya'yan Yada, maza, ɗan'uwan Shammai, su ne Yeter da Jonatan. Amma Yeter ya rasu bai bar 'ya'ya ba.
Sheshan ba shi da 'ya'ya maza, sai dai 'ya'ya mata. Amma yana da wani bara Bamasare mai suna Yarha.