Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




1 Tarihi 2:32 - Littafi Mai Tsarki

32 'Ya'yan Yada, maza, ɗan'uwan Shammai, su ne Yeter da Jonatan. Amma Yeter ya rasu bai bar 'ya'ya ba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

32 ’Ya’yan Yada maza, ɗan’uwan Shammai su ne, Yeter da Yonatan. Yeter ya mutu babu yara.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




1 Tarihi 2:32
3 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

'Ya'yan Onam, maza, su ne Shammai da Yada. 'Ya'yan Shammai, maza, su ne Nadab da Abishur.


Ɗan Affayim shi ne Ishi. Ɗan Ishi kuwa shi ne Sheshan. Ɗan Sheshan shi ne Alai.


'Ya'yan Jonatan su ne Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ