29 Sunan matar Abishur Abihail, ta haifa masa Aban da Molid.
29 Sunan matar Abishur ita ce Abihayil, wadda ta haifa masa Aban da Molid.
'Ya'yan Onam, maza, su ne Shammai da Yada. 'Ya'yan Shammai, maza, su ne Nadab da Abishur.
'Ya'yan Nadab, maza, su ne Seled da Affayim, amma Seled ya rasu bai bar 'ya'ya ba.