27 'Ya'yan Arama, ɗan farin Yerameyel, su ne Ma'az, da Yamin, da Eker.
27 ’Ya’yan Ram maza ɗan farin Yerameyel su ne, Ma’az, Yamin da Eker.
Sai Yerameyel ya auro wata mace, sunanta Atara. Ita ce mahaifiyar Onam.
'Ya'yan Onam, maza, su ne Shammai da Yada. 'Ya'yan Shammai, maza, su ne Nadab da Abishur.