1 Tarihi 2:21 - Littafi Mai Tsarki21 Bayan haka sai Hesruna ya shiga wurin 'yar Makir mahaifin Gileyad, wadda ya aura sa'ad da yake da shekara sittin da haihuwa. Ta haifa masa Segub. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Daga baya, Hezron ya kwana da ’yar Makir mahaifin Gileyad (ya aure ta sa’ad da take da shekara sittin), ta haifa masa Segub. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |