1 Tarihi 2:18 - Littafi Mai Tsarki18 Azuba, matar Kalibu ɗan Hesruna ta haifa masa 'ya'ya maza. Matarsa Yeriyot kuma ta haifi 'ya'ya maza, su ne Yesher, da Shobab, da Ardon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Kaleb ɗan Hezron ya haifi yara ta wurin matarsa Azuba (da kuma ta wurin Yeriyot). Waɗannan su ne ’ya’yan Azuba maza. Yesher, Shobab da Ardon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |