15 da Ozem, da Dawuda. Su 'ya'ya maza bakwai ke nan.
15 na shidan Ozem na bakwai kuma Dawuda.
da Netanel, da Raddai,
'Yan'uwansu mata kuwa su ne Zeruya da Abigail. 'Ya'yan Zeruya, maza, su ne Abishai, da Yowab, da Asahel, su uku ke nan.