11 Nashon shi ne mahaifin Salmon. Salmon kuwa shi ne mahaifin Bo'aza.
11 Nashon shi ne mahaifin Salma, Salma shi ne mahaifin Bowaz,
Dawuda ɗan Yesse, Yesse ɗan Obida, Obida ɗan Bo'aza, Bo'aza ɗan Salmon, Salmon ɗan Nashon,
Arama shi ne mahaifin Amminadab. Amminadab kuma shi ne mahaifin Nashon, shugaban 'ya'yan Yahuza.
Bo'aza kuma shi ne mahaifin Obida. Obida shi ne mahaifin Yesse.
Sa'an nan Bo'aza ya tambayi baransa da yake shugaban masu girbin, ya ce, “'Yar wace ce wannan?”