1 Tarihi 19:4 - Littafi Mai Tsarki4 Hanun kuwa ya kama fādawan Dawuda, ya aske gyammansu, ya yanyanke rigunansu a tsaka daga wajen kwankwaso, sa'an nan ya sallame su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka Hanun ya kama mutanen Dawuda, ya yi musu aski, ya yayyanka rigunansu a daidai ɗuwawunsu, sa’an nan ya sallame su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |