1 Tarihi 19:19 - Littafi Mai Tsarki19 Da barorin Hadadezer suka ga Isra'ilawa sun ci su da yaƙi, sai suka ƙulla zumunci da Dawuda, suka bauta masa. Saboda haka Suriyawa ba su ƙara yarda su taimaki Ammonawa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Da abokan tarayyar Hadadezer suka ga Isra’ila sun ci su da yaƙi, sai suka nemi salama da Dawuda suka kuma zama bayinsa. Saboda haka Arameyawa ba su ƙara yarda su taimaki Ammonawa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |