1 Tarihi 19:12 - Littafi Mai Tsarki12 Yowab ya ce wa Abishai, “Idan Suriyawa sun fi ƙarfina, to, sai ka taimake ni, amma idan Ammonawa sun fi ƙarfinka, to, sai in taimake ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Yowab ya ce, “In Arameyawa suka fi ni ƙarfi, sai ka kawo mini ɗauke da ni; amma in Ammonawa sun fi ka ƙarfi, sai in kawo maka ɗauke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |