1 Tarihi 18:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'ad da Suriyawa daga Dimashƙu suka zo don su taimaki Hadadezer Sarkin Zoba, sai Dawuda ya karkashe mutum dubu ashirin da dubu biyu (22,000) daga cikin Suriyawan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Da Arameyawan Damaskus suka zo su taimaki Hadadezer sarkin Zoba, sai Dawuda ya bugi dubu ashirin da biyunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |