1 Tarihi 18:17 - Littafi Mai Tsarki17 Benaiya ɗan Yehoyada shi ne shugaban Keretiyawa da Feletiyawa, wato matsara. 'Ya'yan Dawuda, maza, su ne manyan ma'aikata na kusa da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Benahiya ɗan Yehohiyada shi ne shugaban Keretawa da Feletiyawa; ’ya’yan Dawuda maza su ne manyan ma’aikata a gefen sarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |