1 Tarihi 18:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai ya sa ƙungiyoyin sojoji a Edom, dukan Edomawa kuma suka zama bayin Dawuda. Ubangiji kuwa ya taimaki Dawuda duk inda ya tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ya sa ƙungiyoyin sojoji a Edom, dukan mutanen Edom kuwa suka zama bayin Dawuda. Ubangiji ya ba Dawuda nasara a ko’ina da ya tafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |