1 Tarihi 17:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ni zan zama uba a gare shi, shi kuwa ya zama ɗa a gare ni, ba zan kawar masa da madawwamiyar ƙaunata ba, kamar yadda na kawar da ita daga wanda ya riga ka sarauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Zan zama Ubansa, zai kuma zama ɗana. Ba zan taɓa ɗauke ƙaunata daga gare shi, kamar yadda na ɗauke ta daga wanda ya riga ka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |