1 Tarihi 17:10 - Littafi Mai Tsarki10 tun lokacin da na sa hakimai su shugabanci jama'ata Isra'ila. Zan rinjayi dukan maƙiyanka. Banda wannan kuma na yi alkawari zan ci dukan maƙiyanka, in mallakar da su ga zuriyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 da kuma suka yi tun lokacin da na sa shugabanni a bisa mutanen Isra’ila. Zan rinjaye dukan abokan gābanka. “ ‘Na furta maka cewa Ubangiji zai gina maka gida, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |