1 Tarihi 16:43 - Littafi Mai Tsarki43 Sa'an nan dukan jama'a suka watse, kowa ya koma gidansa, Dawuda kuma ya koma gidansa, ya sa wa iyalinsa albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 Sa’an nan dukan mutanen suka tashi, kowa ya koma gidansa, Dawuda ya koma gida yă sa wa iyalinsa albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |