1 Tarihi 16:2 - Littafi Mai Tsarki2 Da Dawuda ya gama miƙa hadayar ƙonawa da ta salama, sai ya sa wa jama'a albarka da sunan Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Bayan Dawuda ya gama miƙa hadayu na ƙonawa da hadayu na salama, sai ya albarkaci mutane a cikin sunan Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |