9 Daga iyalin Hebron su tamanin, Eliyel ne shugabansu.
9 daga zuriyar Hebron, Eliyel shugaba da dangi 80;
'Ya'ya maza na Kohat kuwa, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel. Kohat ya rayu shekara ɗari da talatin da uku.
Aka raba aiki kuma ga zuriyar Amram, da ta Izhara, da ta Hebron, da kuma ta Uzziyel.
'Ya'yan Hebron, maza, su ne Yeriya, shi ne babba, da Amariya na biyu, da Yahaziyel na uku, da kuma Yekameyam na huɗu.
'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel, su huɗu ke nan.
'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel.
Sauran iyalin Lawiyawa daga zuriyar Libni ne, da Hebron, da Mali, da Mushi, da Kora. Kohat shi ne mahaifin Amram,
Daga iyalin Elizafan ɗari biyu, Shemaiya ne shugabansu.
Daga iyalin Uzziyel ɗari da goma sha biyu, Amminadab ne shugabansu.