7 Daga iyalin Gershon ɗari da talatin, Yowel ne shugabansu.
7 daga zuriyar Gershom, Yowel shugaba da dangi 130;
'Ya'yan Libni, maza, su ne Yehiyel, shi ne babba, da Zetam, da Yowel, su uku.
Sa'an nan Dawuda ya kira Zadok da Abiyata firistoci, da Lawiyawa, wato Uriyel, da Asaya, da Yowel, da Shemaiya, da Eliyel, da Amminadab,
Daga iyalin Merari su ɗari biyu da ashirin, Asaya ne shugabansu.
Daga iyalin Elizafan ɗari biyu, Shemaiya ne shugabansu.