1 Tarihi 15:4 - Littafi Mai Tsarki4 Dawuda kuma ya tattara zuriyar Haruna a wuri ɗaya, tare kuma da Lawiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ya tattara zuriyar Haruna a wuri ɗaya da kuma Lawiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ya kuma yi magana da dukan taron Isra'ilawa, ya ce, “Idan kun ga ya yi kyau, idan kuma nufin Ubangiji Allahnmu ne, to, bari mu aika a ko'ina wurin 'yan'uwanmu waɗanda aka rage a ƙasar Isra'ila, mu kuma aika wa firistoci da Lawiyawa waɗanda suke tare da su a biranensu masu makiyaya domin su zo wurinmu.