1 Tarihi 15:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sa'an nan firistoci da Lawiyawa suka tsarkake kansu domin su kawo akwatin alkawarin Ubangiji Allah na Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka firistoci da Lawiyawa suka tsarkake kansu don su hauro da akwatin alkawarin Ubangiji, Allah na Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |