10 Daga iyalin Uzziyel ɗari da goma sha biyu, Amminadab ne shugabansu.
10 daga zuriyar Uzziyel, Amminadab shugaba da dangi 112.
'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel, su huɗu ke nan.
Zuriyar Kohat bi da bi, su ne Izhara, da Kora, da Assir,
'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel.
'Ya'ya maza na Uzziyel, su ne Mishayel, da Elzafan, da Zitri.
'Ya'ya maza na Kohat kuwa, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel. Kohat ya rayu shekara ɗari da talatin da uku.
Daga iyalin Hebron su tamanin, Eliyel ne shugabansu.
Sa'an nan Dawuda ya kira Zadok da Abiyata firistoci, da Lawiyawa, wato Uriyel, da Asaya, da Yowel, da Shemaiya, da Eliyel, da Amminadab,
'Ya'yan Amram kuwa, su ne Haruna, da Musa, da Maryamu. 'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.