1 Tarihi 15:1 - Littafi Mai Tsarki1 Dawuda kuwa ya gina wa kansa gidaje a birninsa, ya kuma kafa alfarwa domin akwatin alkawari na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan Dawuda ya yi gine-gine wa kansa a Birnin Dawuda, sai ya shirya wuri domin akwatin alkawarin Allah, ya kuma kafa tenti dominsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |