1 Tarihi 14:16 - Littafi Mai Tsarki16 Dawuda fa ya yi daidai yadda Ubangiji ya umarce shi. Suka bugi sojojin Filistiyawa tun daga Geba har zuwa Gezer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Saboda haka Dawuda ya yi kamar yadda Allah ya umarce shi, suka kuma bugi mayaƙan Filistiyawa, tun daga Gibeyon har zuwa Gezer. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |