1 Tarihi 14:10 - Littafi Mai Tsarki10 Sai Dawuda ya roƙi Allah, ya ce, “In tafi in yi yaƙi da Filistiyawa? Za ka bashe su a hannuna?” Ubangiji kuwa ya amsa masa, ya ce, “Ka haura, gama zan bashe su a hannunka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 sai Dawuda ya roƙi Allah ya ce, “In tafi in yaƙi Filistiyawa? Za ka ba da su gare ni?” Ubangiji ya amsa masa ya ce, “Ka tafi, zan ba da su gare ka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |