1 Tarihi 14:1 - Littafi Mai Tsarki1 Sai Hiram Sarkin Taya ya aiki manzanni wurin Dawuda, su kai masa itatuwan al'ul, da magina, da massassaƙa domin a gina masa fāda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 To, fa, Hiram sarkin Taya ya aika da ’yan aika zuwa wurin Dawuda, tare da gumaguman al’ul, maginan duwatsu da kafintoci, don su gina wa Dawuda fada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |