1 Tarihi 13:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai Dawuda da dukan Isra'ilawa suka yi rawa da iyakar ƙarfinsu a gaban Allah, suna raira waƙoƙi suna kaɗa, garayu, da molaye, da ganguna, da kuge, suna busa ƙaho. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Dawuda da dukan Isra’ilawa suka yi shagali da dukan ƙarfinsu a gaban Allah, tare da waƙoƙi da garayu, molaye, ganguna, kuge da ƙahoni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |