1 Tarihi 13:5 - Littafi Mai Tsarki5 Haka fa, Dawuda ya tattara dukan Isra'ilawa wuri ɗaya, daga Shihor ta Masar, har zuwa mashigin Hamat domin a kawo akwatin alkawari na Allah daga Kiriyat-yeyarim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Saboda haka Dawuda ya tattara dukan Isra’ilawa, daga Kogin Shihor a Masar zuwa Lebo Hamat, don su kawo akwatin alkawarin Allah daga Kiriyat Yeyarim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |