36 Na kabilar Ashiru, sojoji dubu arba'in (40,000) suka fito da shirin yaƙi.
36 mutanen Asher, ƙwararrun sojoji shiryayyu don yaƙi, su 40,000;
Na kabilar Zabaluna akwai mutum dubu hamsin (50,000) suna da kowane irin kayan yaƙi. Suka zo domin su taimaki Dawuda da zuciya ɗaya.
Takan auka kamar mayaƙa, Takan hau garu kamar sojoji, Takan yi tafiya, Kowa ta miƙe sosai inda ta sa gaba, Ba ta kaucewa.
Na kabilar Dan mutum dubu ashirin da takwas da ɗari shida (28,600).
Kabilan gabashin Urdun, wato kabilar Ra'ubainu, da Gad, da rabin kabilar Manassa, su dubu ɗari da dubu ashirin ne (120,000), suna da kowane irin kayan yaƙi.