26 Na kabilar Lawi akwai mutum dubu huɗu da ɗari shida (4,600).
26 mutanen Lawi, su 4,600,
Na kabilar Saminu jarumawa mayaƙa mutum dubu bakwai da ɗari (7,100).
Akwai kuma Yehoyada wanda shi ne shugaban gidan Haruna, yana da mutum dubu uku da ɗari bakwai (3,700).
Dawuda kuma ya tattara zuriyar Haruna a wuri ɗaya, tare kuma da Lawiyawa.