1 Tarihi 12:22 - Littafi Mai Tsarki22 Kowace rana mutane suna ta zuwa wurin Dawuda don su taimake shi, har suka zama babbar runduna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Kowace rana mutane suka riƙa zuwa don su taimaki Dawuda, sai da ya kasance da runduna mai girma, kamar mayaƙan Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |