1 Tarihi 12:15 - Littafi Mai Tsarki15 Su ne waɗanda suka haye Urdun a watan fari na shekara, sa'ad da Kogin Urdun ɗin ya yi ambaliya. Suka kori waɗanda suke zaune a kwaruruka, na wajen gabas da yamma da kogin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Su ne suka haye Urdun a wata na farko sa’ad da kogin ya yi ambaliya, suka kuma kori duk mai rai a kwarin, na wajen gabas da na wajen yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |