1 Tarihi 11:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai mazaunan Yebus, suka ce wa Dawuda, “Ba za ka shiga nan ba.” Duk da haka Dawuda ya ci Sihiyona, gari mai kagara, wato birnin Dawuda ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 suka ce wa Dawuda, “Ba za ka shiga nan ba.” Duk da haka, Dawuda ya ci kagarar Sihiyona, Birnin Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |