1 Tarihi 11:20 - Littafi Mai Tsarki20 Abishai ɗan'uwan Yowab kuwa shi ne shugaban jarumawa talatin ɗin. Ya girgiza mashinsa, ya kashe mutum ɗari uku. Ya yi suna a cikin jarumawan nan talatin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Abishai ɗan’uwan Yowab shi ma babba ne cikin Ukun nan. Ya ɗaga māshinsa a kan mutum ɗari uku, waɗanda ya kashe, ya kuma zama sananne kamar Ukun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |