1 Tarihi 11:15 - Littafi Mai Tsarki15 Wata rana sai uku daga cikin manyan mutanen nan talatin suka gangara zuwa dutsen Dawuda, a kogon Adullam, sa'ad da rundunar sojojin Filistiyawa suka kafa sansani a kwarin Refayawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Wata rana uku cikin manyan mutanen nan talatin suka gangara wurin Dawuda zuwa dutse a kogon Adullam, yayinda ƙungiyar Filistiyawa suke sansani a Kwarin Refayim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |