1 Tarihi 10:8 - Littafi Mai Tsarki8 Kashegari, sa'ad da Filistiyawa suka tafi su kwashe waɗanda aka kashe, sai suka tarar da Saul da 'ya'yansa maza matattu a Dutsen Gilbowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Kashegari, da Filistiyawa suka zo don su tuttuɓe waɗanda suka mutu, sai suka sami Shawulu da ’ya’yansa maza sun mutu a Dutsen Gilbowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |